iqna

IQNA

birnin kudus
Nairobi (IQNA) Wasu gungun 'yan kasar Kenya sun bayyana goyon bayansu ga al'ummar Gaza da ba su da kariya a wani biki da suka yi na hasken fitila.
Lambar Labari: 3489979    Ranar Watsawa : 2023/10/15

Tehran (IQNA) Mazauna birnin Bethlehem da ke gabar yammacin kogin Jordan sun shelanta yajin aikin gama gari a yau bayan shahadar matashin Bafalasdine Mustafa Sabah da sojojin Isra'ila suka yi.
Lambar Labari: 3489059    Ranar Watsawa : 2023/04/29

Wakilin Tarayyar Turai a Falasdinu ya sanar da cewa:
Tehran (IQNA) Ofishin wakilin Tarayyar Turai a Palastinu da ta mamaye ya fitar da wani rahoto inda ya ce yahudawan sahyuniya sun lalata gidaje 953 na Falasdinawa tare da raba mutane dubu 28 da muhallansu a cikin shekara guda da ta gabata.
Lambar Labari: 3488885    Ranar Watsawa : 2023/03/29

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta yi marhabin da matakin da Australia ta dauka na soke amincewa da birnin Qudus a matsayin babban birnin gwamnatin Sahayoniya.
Lambar Labari: 3488046    Ranar Watsawa : 2022/10/21

Tehran (IQNA) Jami'an ma'aikatar kula da kyautatuwar Falasdinu sun karrama dalibai da malamai 250 da suka haddace kur'ani mai tsarki a birnin Quds.
Lambar Labari: 3488036    Ranar Watsawa : 2022/10/19

Tehran (IQNA) Ta hanyar buga wata sanarwa, Majalisar Larabawa ta nuna rashin amincewa da kalaman Firaministan Birtaniya Liz Truss game da zabin mayar da ofishin jakadancin kasar daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus.
Lambar Labari: 3487966    Ranar Watsawa : 2022/10/06

Tehran (IQNA) Shugaban ofishin siyasa na Hamas Ismail Haniyeh ya ce  tawagar Hamas ta gana da Firayi ministan Lebanon Najib Mikati, a yau Litinin a birnin Beirut.
Lambar Labari: 3487475    Ranar Watsawa : 2022/06/27

Tehran (IQNA) Dubun dubatar Falasdinawa ne suka gudanar da sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa, duk kuwa da matakan da 'yan sandan Isra'ila suka dauka.
Lambar Labari: 3487315    Ranar Watsawa : 2022/05/20

Tehran (IQNA) Majiyoyin labarai sun ba da rahoton kafa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da zai binciki fadan baya-bayan nan a birnin Kudus.
Lambar Labari: 3487192    Ranar Watsawa : 2022/04/19

Tehran (IQNA) Dubun dubatar Falasdinawa ne suka gudanar da sallar tarawihi a yammacin jiya Asabar a daren na biyu na watan Ramadan a masallacin Al-Aqsa.
Lambar Labari: 3487120    Ranar Watsawa : 2022/04/03

Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya ce halin da ake ciki a yankunan Falasdinawa da aka mamaye na ci gaba da zama babban kalubale ga zaman lafiya da tsaro a duniya, kuma ba a cika alkawarin da kasashen duniya suka yi na samun ‘yancin cin gashin kai ga Falastinawa ba.
Lambar Labari: 3486931    Ranar Watsawa : 2022/02/09

Tehran (IQNA) Kungiyar Tarayyar Turai EU ta bayyana cewa tsugunar da yahudawa a yankunan da ta mamaye da kuma rusa gidajen Falasdinawa haramun ne a karkashin dokokin kasa da kasa,
Lambar Labari: 3486847    Ranar Watsawa : 2022/01/20

Tehran (IQNA) Isra’ila na Shirin korar wasu dubban wasu Falastinawa daga unguwanninsu a cikin birnin Quds.
Lambar Labari: 3485952    Ranar Watsawa : 2021/05/26